Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 21 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿وَإِن مِّن شَيۡءٍ إِلَّا عِندَنَا خَزَآئِنُهُۥ وَمَا نُنَزِّلُهُۥٓ إِلَّا بِقَدَرٖ مَّعۡلُومٖ ﴾
[الحِجر: 21]
﴿وإن من شيء إلا عندنا خزائنه وما ننـزله إلا بقدر معلوم﴾ [الحِجر: 21]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma babu wani abu face a wurinMu, akwai taskokinsa kuma ba Mu saukar da shi ba face kan gwargwado sananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma babu wani abu face a wurinMu, akwai taskokinsa kuma ba Mu saukar da shi ba face kan gwargwado sananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma bãbu wani abu fãce a wurinMu, akwai taskõkĩnsa kuma ba Mu saukar da shi ba fãce kan gwargwado sananne |