Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 3 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿ذَرۡهُمۡ يَأۡكُلُواْ وَيَتَمَتَّعُواْ وَيُلۡهِهِمُ ٱلۡأَمَلُۖ فَسَوۡفَ يَعۡلَمُونَ ﴾ 
[الحِجر: 3]
﴿ذرهم يأكلوا ويتمتعوا ويلههم الأمل فسوف يعلمون﴾ [الحِجر: 3]
| Abubakar Mahmood Jummi Ka bar su su ci kuma su ji dadi, kuma guri ya shagaltar da su, sa'an nan da sannu za su sani | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Ka bar su su ci kuma su ji dadi, kuma guri ya shagaltar da su, sa'an nan da sannu za su sani | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Ka bar su su ci kuma su ji dãdi, kuma gũri ya shagaltar da su, sa'an nan da sannu zã su sani |