Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 33 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿قَالَ لَمۡ أَكُن لِّأَسۡجُدَ لِبَشَرٍ خَلَقۡتَهُۥ مِن صَلۡصَٰلٖ مِّنۡ حَمَإٖ مَّسۡنُونٖ ﴾
[الحِجر: 33]
﴿قال لم أكن لأسجد لبشر خلقته من صلصال من حمإ مسنون﴾ [الحِجر: 33]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Ban kasance ina yin sujada ba ga mutum wanda Ka halicce shi daga busasshen yumɓun laka wadda ta canja |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ban kasance ina yin sujada ba ga mutum wanda Ka halicce shi daga busasshen yumɓun laka wadda ta canja |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ban kasance inã yin sujada ba ga mutum wanda Ka halicce shi daga bũsasshen yumɓun lãka wadda ta canja |