Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 32 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿قَالَ يَٰٓإِبۡلِيسُ مَا لَكَ أَلَّا تَكُونَ مَعَ ٱلسَّٰجِدِينَ ﴾
[الحِجر: 32]
﴿قال ياإبليس ما لك ألا تكون مع الساجدين﴾ [الحِجر: 32]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Ya Iblis mene ne a gare ka, ba ka kasance tare da masu yin sujuda ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ya Iblis mene ne a gare ka, ba ka kasance tare da masu yin sujuda ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Yã Iblĩs mẽne ne a gare ka, ba ka kasance tãre da mãsu yin sujuda ba |