Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 39 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿قَالَ رَبِّ بِمَآ أَغۡوَيۡتَنِي لَأُزَيِّنَنَّ لَهُمۡ فِي ٱلۡأَرۡضِ وَلَأُغۡوِيَنَّهُمۡ أَجۡمَعِينَ ﴾
[الحِجر: 39]
﴿قال رب بما أغويتني لأزينن لهم في الأرض ولأغوينهم أجمعين﴾ [الحِجر: 39]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Ya Ubangijina! Ina rantsuwa da abin da Ka ɓatar da ni da shi, haƙiƙa ina ƙawata musu (rayuwa) a cikin ƙasa kuma haƙiƙa ina ɓatar da su gaba ɗaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ya Ubangijina! Ina rantsuwa da abin da Ka ɓatar da ni da shi, haƙiƙa ina ƙawata musu (rayuwa) a cikin ƙasa kuma haƙiƙa ina ɓatar da su gaba ɗaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Yã Ubangijina! Inã rantsuwa da abin da Ka ɓatar da ni da shi, haƙĩƙa inã ƙawãta musu (rãyuwa) a cikin ƙasã kuma haƙĩƙa inã ɓatar da su gabã ɗaya |