Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 54 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿قَالَ أَبَشَّرۡتُمُونِي عَلَىٰٓ أَن مَّسَّنِيَ ٱلۡكِبَرُ فَبِمَ تُبَشِّرُونَ ﴾
[الحِجر: 54]
﴿قال أبشرتموني على أن مسني الكبر فبم تبشرون﴾ [الحِجر: 54]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Shin kun ba ni bushara* ne a kan tsufa ya shafe ni? To, da me kuke ba ni bushara |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Shin kun ba ni bushara ne a kan tsufa ya shafe ni? To, da me kuke ba ni bushara |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Shin kun bã ni bushãra ne a kan tsũfa yã shãfe ni? To, da me kuke bã ni bushara |