Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 89 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿وَقُلۡ إِنِّيٓ أَنَا ٱلنَّذِيرُ ٱلۡمُبِينُ ﴾
[الحِجر: 89]
﴿وقل إني أنا النذير المبين﴾ [الحِجر: 89]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ka ce: "Lalle ni ni ne mai gargaɗi bayyanan ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka ce: "Lalle ni ni ne mai gargaɗi bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka ce: "Lalle nĩ nĩ ne mai gargaɗi bayyananne |