×

Al'amarin Allah yã zo, sabõda haka kada ku nẽmi hanzartãwarsa. Tsarkin Allah 16:1 Hausa translation

Quran infoHausaSurah An-Nahl ⮕ (16:1) ayat 1 in Hausa

16:1 Surah An-Nahl ayat 1 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 1 - النَّحل - Page - Juz 14

﴿أَتَىٰٓ أَمۡرُ ٱللَّهِ فَلَا تَسۡتَعۡجِلُوهُۚ سُبۡحَٰنَهُۥ وَتَعَٰلَىٰ عَمَّا يُشۡرِكُونَ ﴾
[النَّحل: 1]

Al'amarin Allah yã zo, sabõda haka kada ku nẽmi hanzartãwarsa. Tsarkin Allah ya tabbata, kuma Ya ɗaukaka daga abin da suke yi na shirka

❮ Previous Next ❯

ترجمة: أتى أمر الله فلا تستعجلوه سبحانه وتعالى عما يشركون, باللغة الهوسا

﴿أتى أمر الله فلا تستعجلوه سبحانه وتعالى عما يشركون﴾ [النَّحل: 1]

Abubakar Mahmood Jummi
Al'amarin Allah ya zo, saboda haka kada ku nemi hanzartawarsa. Tsarkin Allah ya tabbata, kuma Ya ɗaukaka daga abin da suke yi na shirka
Abubakar Mahmoud Gumi
Al'amarin Allah ya zo, saboda haka kada ku nemi hanzartawarsa. Tsarkin Allah ya tabbata, kuma Ya ɗaukaka daga abin da suke yi na shirka
Abubakar Mahmoud Gumi
Al'amarin Allah yã zo, sabõda haka kada ku nẽmi hanzartãwarsa. Tsarkin Allah ya tabbata, kuma Ya ɗaukaka daga abin da suke yi na shirka
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek