Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 110 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿ثُمَّ إِنَّ رَبَّكَ لِلَّذِينَ هَاجَرُواْ مِنۢ بَعۡدِ مَا فُتِنُواْ ثُمَّ جَٰهَدُواْ وَصَبَرُوٓاْ إِنَّ رَبَّكَ مِنۢ بَعۡدِهَا لَغَفُورٞ رَّحِيمٞ ﴾
[النَّحل: 110]
﴿ثم إن ربك للذين هاجروا من بعد ما فتنوا ثم جاهدوا وصبروا﴾ [النَّحل: 110]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan kuma lalle ne Ubangijinka ga waɗanda suka yi hijira daga bayan an fitine su, sa'an nan kuma suka yi jihadi, kuma suka yi haƙuri, lalle ne Ubangijinka, daga bayanta haƙiƙa Mai gafara ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma lalle ne Ubangijinka ga waɗanda suka yi hijira daga bayan an fitine su, sa'an nan kuma suka yi jihadi, kuma suka yi haƙuri, lalle ne Ubangijinka, daga bayanta haƙiƙa Mai gafara ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma lalle ne Ubangijinka ga waɗanda suka yi hijirã daga bãyan an fitine su, sa'an nan kuma suka yi jihãdi, kuma suka yi haƙuri, lalle ne Ubangijinka, daga bãyanta haƙĩƙa Mai gãfara ne, Mai jin ƙai |