Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 111 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿۞ يَوۡمَ تَأۡتِي كُلُّ نَفۡسٖ تُجَٰدِلُ عَن نَّفۡسِهَا وَتُوَفَّىٰ كُلُّ نَفۡسٖ مَّا عَمِلَتۡ وَهُمۡ لَا يُظۡلَمُونَ ﴾
[النَّحل: 111]
﴿يوم تأتي كل نفس تجادل عن نفسها وتوفى كل نفس ما عملت﴾ [النَّحل: 111]
Abubakar Mahmood Jummi A ranar da kowane rai zai je yana jayayyar tunkuɗewa daga kansa, kuma a cika wa kowane rai (sakamakon) abin da ya aikata, kuma su ba za a zalunce su ba |
Abubakar Mahmoud Gumi A ranar da kowane rai zai je yana jayayyar tunkuɗewa daga kansa, kuma a cika wa kowane rai (sakamakon) abin da ya aikata, kuma su ba za a zalunce su ba |
Abubakar Mahmoud Gumi A rãnar da kõwane rai zai je yanã jãyayyar tunkuɗẽwa daga kansa, kuma a cika wa kõwane rai (sakamakon) abin da ya aikata, kuma sũ bã zã a zãlunce su ba |