Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 128 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿إِنَّ ٱللَّهَ مَعَ ٱلَّذِينَ ٱتَّقَواْ وَّٱلَّذِينَ هُم مُّحۡسِنُونَ ﴾
[النَّحل: 128]
﴿إن الله مع الذين اتقوا والذين هم محسنون﴾ [النَّحل: 128]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle Allah Yana tare da waɗanda suka yi taƙawa da waɗanda suke su masu kyautatawa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Allah Yana tare da waɗanda suka yi taƙawa da waɗanda suke su masu kyautatawa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Allah Yanã tãre da waɗanda suka yi taƙawa da waɗanda suke sũ mãsu kyautatãwa ne |