Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 26 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿قَدۡ مَكَرَ ٱلَّذِينَ مِن قَبۡلِهِمۡ فَأَتَى ٱللَّهُ بُنۡيَٰنَهُم مِّنَ ٱلۡقَوَاعِدِ فَخَرَّ عَلَيۡهِمُ ٱلسَّقۡفُ مِن فَوۡقِهِمۡ وَأَتَىٰهُمُ ٱلۡعَذَابُ مِنۡ حَيۡثُ لَا يَشۡعُرُونَ ﴾
[النَّحل: 26]
﴿قد مكر الذين من قبلهم فأتى الله بنيانهم من القواعد فخر عليهم﴾ [النَّحل: 26]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne waɗanda suke a gabaninsu sun yi makirci, sai Allah Ya je wa gininsu daga harsashensa,* sai rufi ya faɗa a kansu daga bisansu, kuma azaba ta je musu daga inda ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suke a gabaninsu sun yi makirci, sai Allah Ya je wa gininsu daga harsashensa, sai rufi ya faɗa a kansu daga bisansu, kuma azaba ta je musu daga inda ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suke a gabãninsu sun yi mãkirci, sai Allah Ya je wa gininsu daga harsãshensa, sai rufi ya fãɗa a kansu daga bisansu, kuma azãba ta jẽ musu daga inda ba su sani ba |