Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 27 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿ثُمَّ يَوۡمَ ٱلۡقِيَٰمَةِ يُخۡزِيهِمۡ وَيَقُولُ أَيۡنَ شُرَكَآءِيَ ٱلَّذِينَ كُنتُمۡ تُشَٰٓقُّونَ فِيهِمۡۚ قَالَ ٱلَّذِينَ أُوتُواْ ٱلۡعِلۡمَ إِنَّ ٱلۡخِزۡيَ ٱلۡيَوۡمَ وَٱلسُّوٓءَ عَلَى ٱلۡكَٰفِرِينَ ﴾
[النَّحل: 27]
﴿ثم يوم القيامة يخزيهم ويقول أين شركائي الذين كنتم تشاقون فيهم قال﴾ [النَّحل: 27]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan a Ranar ¡iyama (Allah) Yana kunyata su, kuma Yana cewa: "Ina abokan tarayyaTa, waɗanda kuka kasance kuna gaba a cikin ɗaukaka sha'aninsu?" Waɗanda aka bai wa ilmi suka ce: "Lalle ne wulakanci a yau da cuta sun tabbata a kan kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan a Ranar ¡iyama (Allah) Yana kunyata su, kuma Yana cewa: "Ina abokan tarayyaTa, waɗanda kuka kasance kuna gaba a cikin ɗaukaka sha'aninsu?" Waɗanda aka bai wa ilmi suka ce: "Lalle ne wulakanci a yau da cuta sun tabbata a kan kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan a Rãnar ¡iyãma (Allah) Yanã kunyatã su, kuma Yanã cẽwa: "Inã abõkan tãrayyaTa, waɗanda kuka kasance kunã gãbã a cikin ɗaukaka sha'aninsu?" Waɗanda aka bai wa ilmi suka ce: "Lalle ne wulãkanci a yau da cũta sun tabbata a kan kãfirai |