Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 29 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿فَٱدۡخُلُوٓاْ أَبۡوَٰبَ جَهَنَّمَ خَٰلِدِينَ فِيهَاۖ فَلَبِئۡسَ مَثۡوَى ٱلۡمُتَكَبِّرِينَ ﴾
[النَّحل: 29]
﴿فادخلوا أبواب جهنم خالدين فيها فلبئس مثوى المتكبرين﴾ [النَّحل: 29]
Abubakar Mahmood Jummi Sai ku shiga ƙofofin Jahannama, kuna madawwama a cikinta. Sa'an nan tir da mazaunin masu girman kai |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ku shiga ƙofofin Jahannama, kuna madawwama a cikinta. Sa'an nan tir da mazaunin masu girman kai |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ku shiga ƙõfõfin Jahannama, kunã madawwama a cikinta. Sa'an nan tir da mazaunin mãsu girman kai |