Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 30 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿۞ وَقِيلَ لِلَّذِينَ ٱتَّقَوۡاْ مَاذَآ أَنزَلَ رَبُّكُمۡۚ قَالُواْ خَيۡرٗاۗ لِّلَّذِينَ أَحۡسَنُواْ فِي هَٰذِهِ ٱلدُّنۡيَا حَسَنَةٞۚ وَلَدَارُ ٱلۡأٓخِرَةِ خَيۡرٞۚ وَلَنِعۡمَ دَارُ ٱلۡمُتَّقِينَ ﴾
[النَّحل: 30]
﴿وقيل للذين اتقوا ماذا أنـزل ربكم قالوا خيرا للذين أحسنوا في هذه﴾ [النَّحل: 30]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma aka ce wa waɗanda suka yi taƙawa, "Mene ne Ubangijinku Ya saukar?" Suka ce, "Alheri Ya saukar, ga waɗanda suka kyautata a cikin wannan duniya akwai wani abu mai kyau, kuma haƙiƙa, Lahira ce mafi alheri." Kuma haƙiƙa, madalla da gidan masu taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma aka ce wa waɗanda suka yi taƙawa, "Mene ne Ubangijinku Ya saukar?" Suka ce, "Alheri Ya saukar, ga waɗanda suka kyautata a cikin wannan duniya akwai wani abu mai kyau, kuma haƙiƙa, Lahira ce mafi alheri." Kuma haƙiƙa, madalla da gidan masu taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma aka ce wa waɗanda suka yi taƙawa, "Mẽne ne Ubangijinku Ya saukar?" Suka ce, "Alhẽri Ya saukar, ga waɗanda suka kyautata a cikin wannan dũniya akwai wani abu mai kyau, kuma haƙĩƙa, Lãhira ce mafi alhẽri." Kuma haƙĩƙa, mãdalla da gidan mãsu taƙawa |