Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 38 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿وَأَقۡسَمُواْ بِٱللَّهِ جَهۡدَ أَيۡمَٰنِهِمۡ لَا يَبۡعَثُ ٱللَّهُ مَن يَمُوتُۚ بَلَىٰ وَعۡدًا عَلَيۡهِ حَقّٗا وَلَٰكِنَّ أَكۡثَرَ ٱلنَّاسِ لَا يَعۡلَمُونَ ﴾
[النَّحل: 38]
﴿وأقسموا بالله جهد أيمانهم لا يبعث الله من يموت بلى وعدا عليه﴾ [النَّحل: 38]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suka rantse da Allah iyakar rantsuwarsu (cewa) Allah ba ya tayar da wanda yake mutuwa! Na'am, Yana tayarwa. Wa'adi ne (Allah) Ya yi a kanSa tabbatacce, kuma amma mafi yawan mutane ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka rantse da Allah iyakar rantsuwarsu (cewa) Allah ba ya tayar da wanda yake mutuwa! Na'am, Yana tayarwa. Wa'adi ne (Allah) Ya yi a kanSa tabbatacce, kuma amma mafi yawan mutane ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka rantse da Allah iyãkar rantsuwarsu (cẽwa) Allah bã ya tãyar da wanda yake mutuwa! Na'am, Yanã tãyarwa. Wa'adi ne (Allah) Ya yi a kanSa tabbatacce, kuma amma mafi yawan mutãne ba su sani ba |