Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 37 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿إِن تَحۡرِصۡ عَلَىٰ هُدَىٰهُمۡ فَإِنَّ ٱللَّهَ لَا يَهۡدِي مَن يُضِلُّۖ وَمَا لَهُم مِّن نَّٰصِرِينَ ﴾
[النَّحل: 37]
﴿إن تحرص على هداهم فإن الله لا يهدي من يضل وما لهم﴾ [النَّحل: 37]
Abubakar Mahmood Jummi Idan ka yi kwaɗayi a kan shiryuwarsu, to, lalle ne, Allah ba Ya shiryar da wanda yake ɓatarwa, kuma ba su da waɗansu mataimaka |
Abubakar Mahmoud Gumi Idan ka yi kwaɗayi a kan shiryuwarsu, to, lalle ne, Allah ba Ya shiryar da wanda yake ɓatarwa, kuma ba su da waɗansu mataimaka |
Abubakar Mahmoud Gumi Idan ka yi kwaɗayi a kan shiryuwarsu, to, lalle ne, Allah bã Ya shiryar da wanda yake ɓatarwa, kuma bã su da waɗansu mataimaka |