Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 39 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿لِيُبَيِّنَ لَهُمُ ٱلَّذِي يَخۡتَلِفُونَ فِيهِ وَلِيَعۡلَمَ ٱلَّذِينَ كَفَرُوٓاْ أَنَّهُمۡ كَانُواْ كَٰذِبِينَ ﴾ 
[النَّحل: 39]
﴿ليبين لهم الذي يختلفون فيه وليعلم الذين كفروا أنهم كانوا كاذبين﴾ [النَّحل: 39]
| Abubakar Mahmood Jummi Domin Ya bayyana musu abin da suke saɓa wa juna a cikinsa, kuma domin waɗan da suka kafirta su sani cewa lalle su ne suka kasance maƙaryata  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Domin Ya bayyana musu abin da suke saɓa wa juna a cikinsa, kuma domin waɗanda suka kafirta su sani cewa lalle su ne suka kasance maƙaryata  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Dõmin Ya bayyana musu abin da suke sãɓã wa jũna a cikinsa, kuma dõmin waɗanda suka kãfirta su sani cẽwa lalle sũ ne suka kasance maƙaryatã  |