Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 45 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿أَفَأَمِنَ ٱلَّذِينَ مَكَرُواْ ٱلسَّيِّـَٔاتِ أَن يَخۡسِفَ ٱللَّهُ بِهِمُ ٱلۡأَرۡضَ أَوۡ يَأۡتِيَهُمُ ٱلۡعَذَابُ مِنۡ حَيۡثُ لَا يَشۡعُرُونَ ﴾
[النَّحل: 45]
﴿أفأمن الذين مكروا السيئات أن يخسف الله بهم الأرض أو يأتيهم العذاب﴾ [النَّحل: 45]
Abubakar Mahmood Jummi Shin fa, waɗanda suka yi makircin munanan ayyuka sun amince da Allah, ba zai shafe ƙasa da su ba ko kuwa azaba ba za ta je musu daga inda ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin fa, waɗanda suka yi makircin munanan ayyuka sun amince da Allah, ba zai shafe ƙasa da su ba ko kuwa azaba ba za ta je musu daga inda ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin fa, waɗanda suka yi mãkircin mũnãnan ayyuka sun amince da Allah, bã zai shafe ƙasa da su ba ko kuwa azãba bã zã ta je musu daga inda ba su sani ba |