Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 47 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿أَوۡ يَأۡخُذَهُمۡ عَلَىٰ تَخَوُّفٖ فَإِنَّ رَبَّكُمۡ لَرَءُوفٞ رَّحِيمٌ ﴾
[النَّحل: 47]
﴿أو يأخذهم على تخوف فإن ربكم لرءوف رحيم﴾ [النَّحل: 47]
Abubakar Mahmood Jummi Ko kuwa Ya kama su a kan naƙasa? To, lalle ne Ubangijinka haƙiƙa Mai tausayi ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko kuwa Ya kama su a kan naƙasa? To, lalle ne Ubangijinka haƙiƙa Mai tausayi ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko kuwa Ya kama su a kan naƙasa? To, lalle ne Ubangijinka haƙĩƙa Mai tausayi ne, Mai jin ƙai |