Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 48 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿أَوَلَمۡ يَرَوۡاْ إِلَىٰ مَا خَلَقَ ٱللَّهُ مِن شَيۡءٖ يَتَفَيَّؤُاْ ظِلَٰلُهُۥ عَنِ ٱلۡيَمِينِ وَٱلشَّمَآئِلِ سُجَّدٗا لِّلَّهِ وَهُمۡ دَٰخِرُونَ ﴾
[النَّحل: 48]
﴿أو لم يروا إلى ما خلق الله من شيء يتفيأ ظلاله عن﴾ [النَّحل: 48]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, ba su Iura ba da abin da Allah Ya halitta ko mene ne inuwoyinsu suna karkata daga dama da wajajen hagu, suna masu sujada ga Allah, alhali suna masu ƙasƙantar da kai |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ba su Iura ba da abin da Allah Ya halitta ko mene ne inuwoyinsu suna karkata daga dama da wajajen hagu, suna masu sujada ga Allah, alhali suna masu ƙasƙantar da kai |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ba su Iura ba da abin da Allah Ya halitta kõ mene ne inuwõyinsu suna karkata daga dãma da wajãjen hagu, suna masu sujada ga Allah, alhãli suna masu ƙasƙantar da kai |