Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 53 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿وَمَا بِكُم مِّن نِّعۡمَةٖ فَمِنَ ٱللَّهِۖ ثُمَّ إِذَا مَسَّكُمُ ٱلضُّرُّ فَإِلَيۡهِ تَجۡـَٔرُونَ ﴾
[النَّحل: 53]
﴿وما بكم من نعمة فمن الله ثم إذا مسكم الضر فإليه تجأرون﴾ [النَّحل: 53]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma abin da yake a gare ku na ni'ima, to, daga Allah ne. Sa'an nan kuma idan cuta ta shafeku, to, zuwa gare Shi kuke hargowa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma abin da yake a gare ku na ni'ima, to, daga Allah ne. Sa'an nan kuma idan cuta ta shafeku, to, zuwa gare Shi kuke hargowa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma abin da yake a gare ku na ni'ima, to, daga Allah ne. Sa'an nan kuma idan cũta ta shãfeku, to, zuwa gare Shi kuke hargõwa |