Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 57 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿وَيَجۡعَلُونَ لِلَّهِ ٱلۡبَنَٰتِ سُبۡحَٰنَهُۥ وَلَهُم مَّا يَشۡتَهُونَ ﴾
[النَّحل: 57]
﴿ويجعلون لله البنات سبحانه ولهم ما يشتهون﴾ [النَّحل: 57]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suna danganta 'ya'ya mata ga Allah. Tsarkinsa ya tabbata! Kuma su ne da abin da suke sha'awa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suna danganta 'ya'ya mata ga Allah. Tsarkinsa ya tabbata! Kuma su ne da abin da suke sha'awa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sunã danganta 'ya'ya mãta ga Allah. Tsarkinsa yã tabbata! Kuma sũ ne da abin da suke sha'awa |