Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 64 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿وَمَآ أَنزَلۡنَا عَلَيۡكَ ٱلۡكِتَٰبَ إِلَّا لِتُبَيِّنَ لَهُمُ ٱلَّذِي ٱخۡتَلَفُواْ فِيهِ وَهُدٗى وَرَحۡمَةٗ لِّقَوۡمٖ يُؤۡمِنُونَ ﴾
[النَّحل: 64]
﴿وما أنـزلنا عليك الكتاب إلا لتبين لهم الذي اختلفوا فيه وهدى ورحمة﴾ [النَّحل: 64]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ba Mu saukar da Littafi ba a kanka, face domin ka bayyana musu abin da suka saɓa wa juna a cikinsa, kuma domin shiriya da rahama ga mutane waɗanda suke yin imani |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ba Mu saukar da Littafi ba a kanka, face domin ka bayyana musu abin da suka saɓa wa juna a cikinsa, kuma domin shiriya da rahama ga mutane waɗanda suke yin imani |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ba Mu saukar da Littafi ba a kanka, fãce dõmin ka bayyanã musu abin da suka sãɓã wa jũna a cikinsa, kuma dõmin shiriya da rahama ga mutãne waɗanda suke yin ĩmãni |