Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 65 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿وَٱللَّهُ أَنزَلَ مِنَ ٱلسَّمَآءِ مَآءٗ فَأَحۡيَا بِهِ ٱلۡأَرۡضَ بَعۡدَ مَوۡتِهَآۚ إِنَّ فِي ذَٰلِكَ لَأٓيَةٗ لِّقَوۡمٖ يَسۡمَعُونَ ﴾
[النَّحل: 65]
﴿والله أنـزل من السماء ماء فأحيا به الأرض بعد موتها إن في﴾ [النَّحل: 65]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Allah Ya saukar da ruwa daga sama, sa'an nan Ya rayar da ƙasa da shi a bayan mutuwarta. Lalle ne a cikin wannan haƙiƙa akwai aya ga mutane waɗanda suke saurare |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Allah Ya saukar da ruwa daga sama, sa'an nan Ya rayar da ƙasa da shi a bayan mutuwarta. Lalle ne a cikin wannan haƙiƙa akwai aya ga mutane waɗanda suke saurare |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Allah Yã saukar da ruwa daga sama, sa'an nan Ya rãyar da ƙasa da shi a bãyan mutuwarta. Lalle ne a cikin wannan haƙĩƙa akwai ãyã ga mutãne waɗanda suke saurãre |