×

Rantsuwar Allah! Lalle ne haƙĩƙa Mun aika zuwa ga al'ummomi daga gabãninka, 16:63 Hausa translation

Quran infoHausaSurah An-Nahl ⮕ (16:63) ayat 63 in Hausa

16:63 Surah An-Nahl ayat 63 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 63 - النَّحل - Page - Juz 14

﴿تَٱللَّهِ لَقَدۡ أَرۡسَلۡنَآ إِلَىٰٓ أُمَمٖ مِّن قَبۡلِكَ فَزَيَّنَ لَهُمُ ٱلشَّيۡطَٰنُ أَعۡمَٰلَهُمۡ فَهُوَ وَلِيُّهُمُ ٱلۡيَوۡمَ وَلَهُمۡ عَذَابٌ أَلِيمٞ ﴾
[النَّحل: 63]

Rantsuwar Allah! Lalle ne haƙĩƙa Mun aika zuwa ga al'ummomi daga gabãninka, sai Shaiɗan ya ƙawãce musu ayyukansu, sabõda haka shĩ ne majiɓincinsu, a yau, kuma sunã da azãba mai raɗaɗi

❮ Previous Next ❯

ترجمة: تالله لقد أرسلنا إلى أمم من قبلك فزين لهم الشيطان أعمالهم فهو, باللغة الهوسا

﴿تالله لقد أرسلنا إلى أمم من قبلك فزين لهم الشيطان أعمالهم فهو﴾ [النَّحل: 63]

Abubakar Mahmood Jummi
Rantsuwar Allah! Lalle ne haƙiƙa Mun aika zuwa ga al'ummomi daga gabaninka, sai Shaiɗan ya ƙawace musu ayyukansu, saboda haka shi ne majiɓincinsu, a yau, kuma suna da azaba mai raɗaɗi
Abubakar Mahmoud Gumi
Rantsuwar Allah! Lalle ne haƙiƙa Mun aika zuwa ga al'ummomi daga gabaninka, sai Shaiɗan ya ƙawace musu ayyukansu, saboda haka shi ne majiɓincinsu, a yau, kuma suna da azaba mai raɗaɗi
Abubakar Mahmoud Gumi
Rantsuwar Allah! Lalle ne haƙĩƙa Mun aika zuwa ga al'ummomi daga gabãninka, sai Shaiɗan ya ƙawãce musu ayyukansu, sabõda haka shĩ ne majiɓincinsu, a yau, kuma sunã da azãba mai raɗaɗi
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek