Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 69 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿ثُمَّ كُلِي مِن كُلِّ ٱلثَّمَرَٰتِ فَٱسۡلُكِي سُبُلَ رَبِّكِ ذُلُلٗاۚ يَخۡرُجُ مِنۢ بُطُونِهَا شَرَابٞ مُّخۡتَلِفٌ أَلۡوَٰنُهُۥ فِيهِ شِفَآءٞ لِّلنَّاسِۚ إِنَّ فِي ذَٰلِكَ لَأٓيَةٗ لِّقَوۡمٖ يَتَفَكَّرُونَ ﴾
[النَّحل: 69]
﴿ثم كلي من كل الثمرات فاسلكي سبل ربك ذللا يخرج من بطونها﴾ [النَّحل: 69]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan ki ci daga dukan 'ya'yan itace, saboda haka ki shiga hanyoyin Ubangijinka, suna horarru." Wani abin sha yana fita daga cikunanta, mai saɓawar launukansa a cikinsa akwai wata warkewa ga mutane. Lalle ne, a cikin wannan, haƙiƙa, akwaiayoyi ga mutane waɗanda suke yin tunani |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan ki ci daga dukan 'ya'yan itace, saboda haka ki shiga hanyoyin Ubangijinka, suna horarru." Wani abin sha yana fita daga cikunanta, mai saɓawar launukansa a cikinsa akwai wata warkewa ga mutane. Lalle ne, a cikin wannan, haƙiƙa, akwaiayoyi ga mutane waɗanda suke yin tunani |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan ki ci daga dukan 'ya'yan itãce, sabõda haka ki shiga hanyõyin Ubangijinka, sunã hõrarru." Wani abin shã yanã fita daga cikunanta, mai sãɓãwar launukansa a cikinsa akwai wata warkewa ga mutãne. Lalle ne, a cikin wannan, haƙĩƙa, akwaiãyõyi ga mutãne waɗanda suke yin tunãni |