Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 80 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿وَٱللَّهُ جَعَلَ لَكُم مِّنۢ بُيُوتِكُمۡ سَكَنٗا وَجَعَلَ لَكُم مِّن جُلُودِ ٱلۡأَنۡعَٰمِ بُيُوتٗا تَسۡتَخِفُّونَهَا يَوۡمَ ظَعۡنِكُمۡ وَيَوۡمَ إِقَامَتِكُمۡ وَمِنۡ أَصۡوَافِهَا وَأَوۡبَارِهَا وَأَشۡعَارِهَآ أَثَٰثٗا وَمَتَٰعًا إِلَىٰ حِينٖ ﴾
[النَّحل: 80]
﴿والله جعل لكم من بيوتكم سكنا وجعل لكم من جلود الأنعام بيوتا﴾ [النَّحل: 80]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Allah ne Ya sanya muku daga gidajenku wurin natsuwa, kuma Ya sanya muku daga fatun dabbobin ni'ima wasu gidaje kuna ɗaukar su da sauƙi a ranar tafiyarku da ranar zamanku, kuma daga sufinsu* da gashinsu da gezarsu (Allah) Ya sanya muku kayan ɗaki da na jin daɗi zuwa ga wani loƙaci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Allah ne Ya sanya muku daga gidajenku wurin natsuwa, kuma Ya sanya muku daga fatun dabbobin ni'ima wasu gidaje kuna ɗaukar su da sauƙi a ranar tafiyarku da ranar zamanku, kuma daga sufinsu da gashinsu da gezarsu (Allah) Ya sanya muku kayan ɗaki da na jin daɗi zuwa ga wani loƙaci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Allah ne Ya sanya muku daga gidajenku wurin natsuwa, kuma Ya sanya muku daga fatun dabbõbin ni'ima wasu gidãje kunã ɗaukar su da sauƙi a rãnar tafiyarku da rãnar zamanku, kuma daga sũfinsu da gãshinsu da gẽzarsu (Allah) Ya sanya muku kãyan ɗãki da na jin dãɗi zuwa ga wani lõƙaci |