Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 81 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿وَٱللَّهُ جَعَلَ لَكُم مِّمَّا خَلَقَ ظِلَٰلٗا وَجَعَلَ لَكُم مِّنَ ٱلۡجِبَالِ أَكۡنَٰنٗا وَجَعَلَ لَكُمۡ سَرَٰبِيلَ تَقِيكُمُ ٱلۡحَرَّ وَسَرَٰبِيلَ تَقِيكُم بَأۡسَكُمۡۚ كَذَٰلِكَ يُتِمُّ نِعۡمَتَهُۥ عَلَيۡكُمۡ لَعَلَّكُمۡ تُسۡلِمُونَ ﴾
[النَّحل: 81]
﴿والله جعل لكم مما خلق ظلالا وجعل لكم من الجبال أكنانا وجعل﴾ [النَّحل: 81]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Allah ne Ya sanya muku inuwa daga abin da Ya halitta, kuma Ya sanya muku ɗakuna daga duwatsu, kuma Ya sanya muku waɗansu riguna suna tsare muku zafi, da waɗansu riguna *suna tsare muku makaminku. Kamar wancan ne (Allah) Yake cika ni'imarSa a kanku, tsammanin ku, kuna sallamawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Allah ne Ya sanya muku inuwa daga abin da Ya halitta, kuma Ya sanya muku ɗakuna daga duwatsu, kuma Ya sanya muku waɗansu riguna suna tsare muku zafi, da waɗansu riguna suna tsare muku makaminku. Kamar wancan ne (Allah) Yake cika ni'imarSa a kanku, tsammanin ku, kuna sallamawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Allah ne Ya sanyã muku inuwa daga abin da Ya halitta, kuma Ya sanyã muku ɗãkuna daga duwãtsu, kuma Ya sanyã muku waɗansu riguna sunã tsare muku zãfi, da waɗansu rĩguna sunã tsare muku makãminku. Kamar wancan ne (Allah) Yake cika ni'imarSa a kanku, tsammãnin ku, kuna sallamawa |