Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 83 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿يَعۡرِفُونَ نِعۡمَتَ ٱللَّهِ ثُمَّ يُنكِرُونَهَا وَأَكۡثَرُهُمُ ٱلۡكَٰفِرُونَ ﴾
[النَّحل: 83]
﴿يعرفون نعمة الله ثم ينكرونها وأكثرهم الكافرون﴾ [النَّحل: 83]
Abubakar Mahmood Jummi Suna sanin ni'imar Allah, sa'an nan kuma suna musunta, kuma mafi yawansu kafirai ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna sanin ni'imar Allah, sa'an nan kuma suna musunta, kuma mafi yawansu kafirai ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna sanin ni'imar Allah, sa'an nan kuma sunã musunta, kuma mafi yawansu kãfirai ne |