×

Kada ku riƙi rantsuwõyin ku dõmin yaudara a tsakãnin ku, har ƙafa 16:94 Hausa translation

Quran infoHausaSurah An-Nahl ⮕ (16:94) ayat 94 in Hausa

16:94 Surah An-Nahl ayat 94 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 94 - النَّحل - Page - Juz 14

﴿وَلَا تَتَّخِذُوٓاْ أَيۡمَٰنَكُمۡ دَخَلَۢا بَيۡنَكُمۡ فَتَزِلَّ قَدَمُۢ بَعۡدَ ثُبُوتِهَا وَتَذُوقُواْ ٱلسُّوٓءَ بِمَا صَدَدتُّمۡ عَن سَبِيلِ ٱللَّهِ وَلَكُمۡ عَذَابٌ عَظِيمٞ ﴾
[النَّحل: 94]

Kada ku riƙi rantsuwõyin ku dõmin yaudara a tsakãnin ku, har ƙafa ta yi sulɓi a bãyan tabbatarta, kuma ku ɗanɗani azãba sabõda abin da kuka kange daga hanyar Allah. Kuma kunã da wata azãba mai girma

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ولا تتخذوا أيمانكم دخلا بينكم فتزل قدم بعد ثبوتها وتذوقوا السوء بما, باللغة الهوسا

﴿ولا تتخذوا أيمانكم دخلا بينكم فتزل قدم بعد ثبوتها وتذوقوا السوء بما﴾ [النَّحل: 94]

Abubakar Mahmood Jummi
Kada ku riƙi rantsuwoyin ku domin yaudara a tsakanin ku, har ƙafa ta yi sulɓi a bayan tabbatarta, kuma ku ɗanɗani azaba saboda abin da kuka kange daga hanyar Allah. Kuma kuna da wata azaba mai girma
Abubakar Mahmoud Gumi
Kada ku riƙi rantsuwoyinku domin yaudara a tsakaninku, har ƙafa ta yi sulɓi a bayan tabbatarta, kuma ku ɗanɗani azaba saboda abin da kuka kange daga hanyar Allah. Kuma kuna da wata azaba mai girma
Abubakar Mahmoud Gumi
Kada ku riƙi rantsuwõyinku dõmin yaudara a tsakãninku, har ƙafa ta yi sulɓi a bãyan tabbatarta, kuma ku ɗanɗani azãba sabõda abin da kuka kange daga hanyar Allah. Kuma kunã da wata azãba mai girma
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek