Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 95 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿وَلَا تَشۡتَرُواْ بِعَهۡدِ ٱللَّهِ ثَمَنٗا قَلِيلًاۚ إِنَّمَا عِندَ ٱللَّهِ هُوَ خَيۡرٞ لَّكُمۡ إِن كُنتُمۡ تَعۡلَمُونَ ﴾
[النَّحل: 95]
﴿ولا تشتروا بعهد الله ثمنا قليلا إنما عند الله هو خير لكم﴾ [النَّحل: 95]
Abubakar Mahmood Jummi Kada ku sayi 'yan kuɗi kaɗan da alkawarin Allah. Lalle ne abin da yake a wurin Allah shi ne mafi alheri a gare ku, idan kun kasance kuna sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kada ku sayi 'yan kuɗi kaɗan da alkawarin Allah. Lalle ne abin da yake a wurin Allah shi ne mafi alheri a gare ku, idan kun kasance kuna sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kada ku sayi 'yan kuɗi kaɗan da alkawarin Allah. Lalle ne abin da yake a wurin Allah shi ne mafi alhẽri a gare ku, idan kun kasance kunã sani |