Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 96 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿مَا عِندَكُمۡ يَنفَدُ وَمَا عِندَ ٱللَّهِ بَاقٖۗ وَلَنَجۡزِيَنَّ ٱلَّذِينَ صَبَرُوٓاْ أَجۡرَهُم بِأَحۡسَنِ مَا كَانُواْ يَعۡمَلُونَ ﴾
[النَّحل: 96]
﴿ما عندكم ينفد وما عند الله باق ولنجزين الذين صبروا أجرهم بأحسن﴾ [النَّحل: 96]
Abubakar Mahmood Jummi Abin da yake a wurinku yana ƙarewa, kuma abin da yake a wurin Allah ne mai wanzuwa. Kuma lalle ne, Muna saka wa waɗanda suka yi haƙuri da ladarsu da mafi kyawun abin da suka kasance suna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin da yake a wurinku yana ƙarewa, kuma abin da yake a wurin Allah ne mai wanzuwa. Kuma lalle ne, Muna saka wa waɗanda suka yi haƙuri da ladarsu da mafi kyawun abin da suka kasance suna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin da yake a wurinku yanã ƙãrẽwa, kuma abin da yake a wurin Allah ne mai wanzuwã. Kuma lalle ne, Munã sãka wa waɗanda suka yi haƙuri da lãdarsu da mafi kyãwun abin da suka kasance sunã aikatãwa |