Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 97 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿مَنۡ عَمِلَ صَٰلِحٗا مِّن ذَكَرٍ أَوۡ أُنثَىٰ وَهُوَ مُؤۡمِنٞ فَلَنُحۡيِيَنَّهُۥ حَيَوٰةٗ طَيِّبَةٗۖ وَلَنَجۡزِيَنَّهُمۡ أَجۡرَهُم بِأَحۡسَنِ مَا كَانُواْ يَعۡمَلُونَ ﴾
[النَّحل: 97]
﴿من عمل صالحا من ذكر أو أنثى وهو مؤمن فلنحيينه حياة طيبة﴾ [النَّحل: 97]
Abubakar Mahmood Jummi Wanda ya aikata aiki na ƙwarai daga namiji ko kuwa mace, alhali yana mumini, to, haƙiƙa Muna rayar da shi, rayuwa mai daɗi. Kuma haƙiƙa Muna saka musu ladarsu da mafi kyawun abin da suka kasance suna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanda ya aikata aiki na ƙwarai daga namiji ko kuwa mace, alhali yana mumini, to, haƙiƙa Muna rayar da shi, rayuwa mai daɗi. Kuma haƙiƙa Muna saka musu ladarsu da mafi kyawun abin da suka kasance suna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanda ya aikata aiki na ƙwarai daga namiji kõ kuwa mace, alhãli yanã mũmini, to, haƙĩƙa Munã rãyar da shi, rãyuwa mai dãɗi. Kuma haƙĩƙa Munã sãkã musu lãdarsu da mafi kyãwun abin da suka kasance sunã aikatãwa |