Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 98 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿فَإِذَا قَرَأۡتَ ٱلۡقُرۡءَانَ فَٱسۡتَعِذۡ بِٱللَّهِ مِنَ ٱلشَّيۡطَٰنِ ٱلرَّجِيمِ ﴾
[النَّحل: 98]
﴿فإذا قرأت القرآن فاستعذ بالله من الشيطان الرجيم﴾ [النَّحل: 98]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan idan ka karanta *Alƙur'ani, sai ka nemi tsari ga Allah daga shaiɗan jefaffe |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan idan ka karanta Alƙur'ani, sai ka nemi tsari ga Allah daga shaiɗan jefaffe |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan idan ka karantã Alƙur'ãni, sai ka nẽmi tsari ga Allah daga shaiɗan jẽfaffe |