Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 99 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿إِنَّهُۥ لَيۡسَ لَهُۥ سُلۡطَٰنٌ عَلَى ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَعَلَىٰ رَبِّهِمۡ يَتَوَكَّلُونَ ﴾
[النَّحل: 99]
﴿إنه ليس له سلطان على الذين آمنوا وعلى ربهم يتوكلون﴾ [النَّحل: 99]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne shi, ba shi da wani ƙarfi a kan waɗan da suka yi imani, kuma suna dogara ga Ubangijin su |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne shi, ba shi da wani ƙarfi a kan waɗanda suka yi imani, kuma suna dogara ga Ubangijinsu |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne shi, bã shi da wani ƙarfi a kan waɗanda suka yi ĩmãni, kuma sunã dõgara ga Ubangijinsu |