Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 101 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿وَلَقَدۡ ءَاتَيۡنَا مُوسَىٰ تِسۡعَ ءَايَٰتِۭ بَيِّنَٰتٖۖ فَسۡـَٔلۡ بَنِيٓ إِسۡرَٰٓءِيلَ إِذۡ جَآءَهُمۡ فَقَالَ لَهُۥ فِرۡعَوۡنُ إِنِّي لَأَظُنُّكَ يَٰمُوسَىٰ مَسۡحُورٗا ﴾
[الإسرَاء: 101]
﴿ولقد آتينا موسى تسع آيات بينات فاسأل بني إسرائيل إذ جاءهم فقال﴾ [الإسرَاء: 101]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne haƙiƙa Mun bai wa Musa ayoyi* guda tara bayyanannu, sai ka tambayi Bani Isra'ila, a lokacin da ya je musu, sai Fir'auna ya ce masa, "Lalle ni, ina zaton ka, ya Musa, sihirtacce |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne haƙiƙa Mun bai wa Musa ayoyi guda tara bayyanannu, sai ka tambayi Bani Isra'ila, a lokacin da ya je musu, sai Fir'auna ya ce masa, "Lalle ni, ina zaton ka, ya Musa, sihirtacce |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne haƙĩƙa Mun bai wa Mũsã ãyõyi guda tara bayyanannu, sai ka tambayi Banĩ Isrã'ila, a lõkacin da ya jẽ musu, sai Fir'auna ya ce masa, "Lalle nĩ, inã zaton ka, ya Mũsã, sihirtacce |