×

Ka ce: "Dã dai kũ, kunã mallakar* taskõkin rahamar Ubangijĩna, a lõkacin, 17:100 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Isra’ ⮕ (17:100) ayat 100 in Hausa

17:100 Surah Al-Isra’ ayat 100 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 100 - الإسرَاء - Page - Juz 15

﴿قُل لَّوۡ أَنتُمۡ تَمۡلِكُونَ خَزَآئِنَ رَحۡمَةِ رَبِّيٓ إِذٗا لَّأَمۡسَكۡتُمۡ خَشۡيَةَ ٱلۡإِنفَاقِۚ وَكَانَ ٱلۡإِنسَٰنُ قَتُورٗا ﴾
[الإسرَاء: 100]

Ka ce: "Dã dai kũ, kunã mallakar* taskõkin rahamar Ubangijĩna, a lõkacin, haƙĩƙa dã kun kãme dõmin tsõron ƙãrẽwar taskõkin. Kuma mutum yã kasance mai ƙwauro ne

❮ Previous Next ❯

ترجمة: قل لو أنتم تملكون خزائن رحمة ربي إذا لأمسكتم خشية الإنفاق وكان, باللغة الهوسا

﴿قل لو أنتم تملكون خزائن رحمة ربي إذا لأمسكتم خشية الإنفاق وكان﴾ [الإسرَاء: 100]

Abubakar Mahmood Jummi
Ka ce: "Da dai ku, kuna mallakar* taskokin rahamar Ubangijina, a lokacin, haƙiƙa da kun kame domin tsoron ƙarewar taskokin. Kuma mutum ya kasance mai ƙwauro ne
Abubakar Mahmoud Gumi
Ka ce: "Da dai ku, kuna mallakar taskokin rahamar Ubangijina, a lokacin, haƙiƙa da kun kame domin tsoron ƙarewar taskokin. Kuma mutum ya kasance mai ƙwauro ne
Abubakar Mahmoud Gumi
Ka ce: "Dã dai kũ, kunã mallakar taskõkin rahamar Ubangijĩna, a lõkacin, haƙĩƙa dã kun kãme dõmin tsõron ƙãrẽwar taskõkin. Kuma mutum yã kasance mai ƙwauro ne
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek