×

Ya ce: "lalle ne haƙĩƙa ka sani bãbu wanda ya saukar da 17:102 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Isra’ ⮕ (17:102) ayat 102 in Hausa

17:102 Surah Al-Isra’ ayat 102 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 102 - الإسرَاء - Page - Juz 15

﴿قَالَ لَقَدۡ عَلِمۡتَ مَآ أَنزَلَ هَٰٓؤُلَآءِ إِلَّا رَبُّ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِ بَصَآئِرَ وَإِنِّي لَأَظُنُّكَ يَٰفِرۡعَوۡنُ مَثۡبُورٗا ﴾
[الإسرَاء: 102]

Ya ce: "lalle ne haƙĩƙa ka sani bãbu wanda ya saukar da waɗannan, fãce Ubangijin sammai da ƙasa dõmĩn su zama abũbuwan lũra. Kuma lalle ne ni, haƙĩƙa, ina zaton ka, yã Fir'auna, halakakke

❮ Previous Next ❯

ترجمة: قال لقد علمت ما أنـزل هؤلاء إلا رب السموات والأرض بصائر وإني, باللغة الهوسا

﴿قال لقد علمت ما أنـزل هؤلاء إلا رب السموات والأرض بصائر وإني﴾ [الإسرَاء: 102]

Abubakar Mahmood Jummi
Ya ce: "lalle ne haƙiƙa ka sani babu wanda ya saukar da waɗannan, face Ubangijin sammai da ƙasa domin su zama abubuwan lura. Kuma lalle ne ni, haƙiƙa, ina zaton ka, ya Fir'auna, halakakke
Abubakar Mahmoud Gumi
Ya ce: "lalle ne haƙiƙa ka sani babu wanda ya saukar da waɗannan, face Ubangijin sammai da ƙasa domin su zama abubuwan lura. Kuma lalle ne ni, haƙiƙa, ina zaton ka, ya Fir'auna, halakakke
Abubakar Mahmoud Gumi
Ya ce: "lalle ne haƙĩƙa ka sani bãbu wanda ya saukar da waɗannan, fãce Ubangijin sammai da ƙasa dõmĩn su zama abũbuwan lũra. Kuma lalle ne ni, haƙĩƙa, ina zaton ka, yã Fir'auna, halakakke
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek