Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 103 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿فَأَرَادَ أَن يَسۡتَفِزَّهُم مِّنَ ٱلۡأَرۡضِ فَأَغۡرَقۡنَٰهُ وَمَن مَّعَهُۥ جَمِيعٗا ﴾
[الإسرَاء: 103]
﴿فأراد أن يستفزهم من الأرض فأغرقناه ومن معه جميعا﴾ [الإسرَاء: 103]
Abubakar Mahmood Jummi Sai ya yi nufin fitar da su daga ƙasar, sai Muka nutsar da shi, shi da wanda yake tare da shi gaba ɗaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ya yi nufin fitar da su daga ƙasar, sai Muka nutsar da shi, shi da wanda yake tare da shi gaba ɗaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ya yi nufin fitar da su daga ƙasar, sai Muka nutsar da shi, shi da wanda yake tãre da shi gabã ɗaya |