Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 25 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿رَّبُّكُمۡ أَعۡلَمُ بِمَا فِي نُفُوسِكُمۡۚ إِن تَكُونُواْ صَٰلِحِينَ فَإِنَّهُۥ كَانَ لِلۡأَوَّٰبِينَ غَفُورٗا ﴾
[الإسرَاء: 25]
﴿ربكم أعلم بما في نفوسكم إن تكونوا صالحين فإنه كان للأوابين غفورا﴾ [الإسرَاء: 25]
Abubakar Mahmood Jummi Ubangijin ku ne Mafi sani ga abin da yake a cikin rayukanku. Idan kun kasan ce salihai to lalle ne shi Ya kasance ga masu komawa gare Shi, Mai gafara |
Abubakar Mahmoud Gumi Ubangijinku ne Mafi sani ga abin da yake a cikin rayukanku. Idan kun kasance salihai to lalle ne shi Ya kasance ga masu komawa gare Shi, Mai gafara |
Abubakar Mahmoud Gumi Ubangijinku ne Mafi sani ga abin da yake a cikin rãyukanku. Idan kun kasance sãlihai to lalle ne shĩ Ya kasance ga mãsu kõmawa gare Shi, Mai gãfara |