Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 26 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿وَءَاتِ ذَا ٱلۡقُرۡبَىٰ حَقَّهُۥ وَٱلۡمِسۡكِينَ وَٱبۡنَ ٱلسَّبِيلِ وَلَا تُبَذِّرۡ تَبۡذِيرًا ﴾
[الإسرَاء: 26]
﴿وآت ذا القربى حقه والمسكين وابن السبيل ولا تبذر تبذيرا﴾ [الإسرَاء: 26]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ka bai wa ma'abucin zumunta hakkinsa* da miskina da ɗan hanya. Kuma kada ka bazzara dukiyar ka, bazzarawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka bai wa ma'abucin zumunta hakkinsa da miskina da ɗan hanya. Kuma kada ka bazzara dukiyarka, bazzarawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka bai wa ma'abũcin zumunta hakkinsa da miskĩna da ɗan hanya. Kuma kada ka bazzara dũkiyarka, bazzarãwa |