Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 27 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿إِنَّ ٱلۡمُبَذِّرِينَ كَانُوٓاْ إِخۡوَٰنَ ٱلشَّيَٰطِينِۖ وَكَانَ ٱلشَّيۡطَٰنُ لِرَبِّهِۦ كَفُورٗا ﴾
[الإسرَاء: 27]
﴿إن المبذرين كانوا إخوان الشياطين وكان الشيطان لربه كفورا﴾ [الإسرَاء: 27]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne mubazzarai sun kasance 'yan'uwan shaiɗanu. Kuma Shaiɗan ya kasance ga Ubangijinsa, mai yawan kafirci |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne mubazzarai sun kasance 'yan'uwan shaiɗanu. Kuma Shaiɗan ya kasance ga Ubangijinsa, mai yawan kafirci |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne mubazzarai sun kasance 'yan'uwan shaiɗanu. Kuma Shaiɗan ya kasance ga Ubangijinsa, mai yawan kãfirci |