Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 28 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿وَإِمَّا تُعۡرِضَنَّ عَنۡهُمُ ٱبۡتِغَآءَ رَحۡمَةٖ مِّن رَّبِّكَ تَرۡجُوهَا فَقُل لَّهُمۡ قَوۡلٗا مَّيۡسُورٗا ﴾
[الإسرَاء: 28]
﴿وإما تعرضن عنهم ابتغاء رحمة من ربك ترجوها فقل لهم قولا ميسورا﴾ [الإسرَاء: 28]
Abubakar Mahmood Jummi Ko dai ka kau da kai daga gare su domin neman rahama daga Ubangijinka, wadda kake fatanta, to sai ka gaya musu magana mai laushi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko dai ka kau da kai daga gare su domin neman rahama daga Ubangijinka, wadda kake fatanta, to sai ka gaya musu magana mai laushi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko dai ka kau da kai daga gare su dõmin nẽman rahama daga Ubangijinka, wadda kake fãtanta, to sai ka gaya musu magana mai laushi |