Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 35 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿وَأَوۡفُواْ ٱلۡكَيۡلَ إِذَا كِلۡتُمۡ وَزِنُواْ بِٱلۡقِسۡطَاسِ ٱلۡمُسۡتَقِيمِۚ ذَٰلِكَ خَيۡرٞ وَأَحۡسَنُ تَأۡوِيلٗا ﴾
[الإسرَاء: 35]
﴿وأوفوا الكيل إذا كلتم وزنوا بالقسطاس المستقيم ذلك خير وأحسن تأويلا﴾ [الإسرَاء: 35]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ku cika mudu idan kun yi awo, kuma ku auna nauyi da sikeli madaidaici. Wancan ne mafi alheri, kuma mafi kyau ga fassara |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku cika mudu idan kun yi awo, kuma ku auna nauyi da sikeli madaidaici. Wancan ne mafi alheri, kuma mafi kyau ga fassara |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku cika mũdu idan kun yi awo, kuma ku auna nauyi da sikẽli madaidaici. Wancan ne mafi alhẽri, kuma mafi kyau ga fassara |