Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 36 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿وَلَا تَقۡفُ مَا لَيۡسَ لَكَ بِهِۦ عِلۡمٌۚ إِنَّ ٱلسَّمۡعَ وَٱلۡبَصَرَ وَٱلۡفُؤَادَ كُلُّ أُوْلَٰٓئِكَ كَانَ عَنۡهُ مَسۡـُٔولٗا ﴾
[الإسرَاء: 36]
﴿ولا تقف ما ليس لك به علم إن السمع والبصر والفؤاد كل﴾ [الإسرَاء: 36]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kada ka bi abin da ba ka da ilmi game da shi. Lalle ne ji da gani da zuciya, dukan waɗancan (mutum) ya kasance daga gare shi wanda ake tambaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ka bi abin da ba ka da ilmi game da shi. Lalle ne ji da gani da zuciya, dukan waɗancan (mutum) ya kasance daga gare shi wanda ake tambaya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ka bi abin da bã ka da ilmi game da shi. Lalle ne jĩ da gani da zũciya, dukan waɗancan (mutum) yã kasance daga gare shi wanda ake tambaya |