×

Wancan yãnã daga abin da Ubangijinka Ya yi wahayi zuwa gare ka 17:39 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Isra’ ⮕ (17:39) ayat 39 in Hausa

17:39 Surah Al-Isra’ ayat 39 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 39 - الإسرَاء - Page - Juz 15

﴿ذَٰلِكَ مِمَّآ أَوۡحَىٰٓ إِلَيۡكَ رَبُّكَ مِنَ ٱلۡحِكۡمَةِۗ وَلَا تَجۡعَلۡ مَعَ ٱللَّهِ إِلَٰهًا ءَاخَرَ فَتُلۡقَىٰ فِي جَهَنَّمَ مَلُومٗا مَّدۡحُورًا ﴾
[الإسرَاء: 39]

Wancan yãnã daga abin da Ubangijinka Ya yi wahayi zuwa gare ka na hikima. Kuma kada ka sanya wani abin bautãwa na daban tãre da Allah har a jẽfa ka a cikin Jahannama kanã wanda ake zargi, wanda ake tunkuɗẽwa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ذلك مما أوحى إليك ربك من الحكمة ولا تجعل مع الله إلها, باللغة الهوسا

﴿ذلك مما أوحى إليك ربك من الحكمة ولا تجعل مع الله إلها﴾ [الإسرَاء: 39]

Abubakar Mahmood Jummi
Wancan yana daga abin da Ubangijinka Ya yi wahayi zuwa gare ka na hikima. Kuma kada ka sanya wani abin bautawa na daban tare da Allah har a jefa ka a cikin Jahannama kana wanda ake zargi, wanda ake tunkuɗewa
Abubakar Mahmoud Gumi
Wancan yana daga abin da Ubangijinka Ya yi wahayi zuwa gare ka na hikima. Kuma kada ka sanya wani abin bautawa na daban tare da Allah har a jefa ka a cikin Jahannama kana wanda ake zargi, wanda ake tunkuɗewa
Abubakar Mahmoud Gumi
Wancan yãnã daga abin da Ubangijinka Ya yi wahayi zuwa gare ka na hikima. Kuma kada ka sanya wani abin bautãwa na daban tãre da Allah har a jẽfa ka a cikin Jahannama kanã wanda ake zargi, wanda ake tunkuɗẽwa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek