Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 38 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿كُلُّ ذَٰلِكَ كَانَ سَيِّئُهُۥ عِندَ رَبِّكَ مَكۡرُوهٗا ﴾
[الإسرَاء: 38]
﴿كل ذلك كان سيئه عند ربك مكروها﴾ [الإسرَاء: 38]
Abubakar Mahmood Jummi Dukan wancan mli muninsa ya kasance abin ƙyama a wurin Ubangijin ka |
Abubakar Mahmoud Gumi Dukan wancan mli muninsa ya kasance abin ƙyama a wurin Ubangijinka |
Abubakar Mahmoud Gumi Dukan wancan mli mũninsa yã kasance abin ƙyãma a wurin Ubangijinka |