Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 44 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿تُسَبِّحُ لَهُ ٱلسَّمَٰوَٰتُ ٱلسَّبۡعُ وَٱلۡأَرۡضُ وَمَن فِيهِنَّۚ وَإِن مِّن شَيۡءٍ إِلَّا يُسَبِّحُ بِحَمۡدِهِۦ وَلَٰكِن لَّا تَفۡقَهُونَ تَسۡبِيحَهُمۡۚ إِنَّهُۥ كَانَ حَلِيمًا غَفُورٗا ﴾
[الإسرَاء: 44]
﴿تسبح له السموات السبع والأرض ومن فيهن وإن من شيء إلا يسبح﴾ [الإسرَاء: 44]
Abubakar Mahmood Jummi Sammai bakwai da ƙasa da wanda yake a cikinsu suna yi Masa tasbihi. Kuma babu wani abu face yana tasbihi game da gode Masa, kuma amma ba ku fahimtar tasbihinsu. Lalle ne shi, Ya kasance Mai haƙuri ne, Mai gafara |
Abubakar Mahmoud Gumi Sammai bakwai da ƙasa da wanda yake a cikinsu suna yi Masa tasbihi. Kuma babu wani abu face yana tasbihi game da gode Masa, kuma amma ba ku fahimtar tasbihinsu. Lalle ne shi, Ya kasance Mai haƙuri ne, Mai gafara |
Abubakar Mahmoud Gumi Sammai bakwai da ƙasa da wanda yake a cikinsu sunã yi Masa tasbĩhi. Kuma bãbu wani abu fãce yanã tasbĩhi game da gõde Masa, kuma amma ba ku fahimtar tasbĩhinsu. Lalle ne shĩ, Ya kasance Mai haƙuri ne, Mai gãfara |