Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 45 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿وَإِذَا قَرَأۡتَ ٱلۡقُرۡءَانَ جَعَلۡنَا بَيۡنَكَ وَبَيۡنَ ٱلَّذِينَ لَا يُؤۡمِنُونَ بِٱلۡأٓخِرَةِ حِجَابٗا مَّسۡتُورٗا ﴾
[الإسرَاء: 45]
﴿وإذا قرأت القرآن جعلنا بينك وبين الذين لا يؤمنون بالآخرة حجابا مستورا﴾ [الإسرَاء: 45]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan ka karanta Alƙur'ani,* sai Mu sanya a tsakaninka da tsakanin waɗanda ba su yin imani da Lahira wani shamaki mai suturcewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan ka karanta Alƙur'ani, sai Mu sanya a tsakaninka da tsakanin waɗanda ba su yin imani da Lahira wani shamaki mai suturcewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan ka karanta Alƙur'ani, sai Mu sanya a tsakãninka da tsakanin waɗanda bã su yin ĩmãni da Lãhira wani shãmaki mai suturcẽwa |